Nawwar ne ya shigo ya iske Salma da Wise a dakin suna hira,Salma tace sannu da zuwa Yaya ya farincikin an Baby,dariya ta basu ta mike ta fice,itama Wise ta fito,Salma wajen Mami ta dawo tace ki kawo jaririn a Kai shi ga Babansa can Yazo,Mami tayi dariya tace sai yace a Kai masa abinsa? tace ae yace son ganinsa yake bai karewa dansa kallo ba,Mami tace sannu zubaida wai yau kinwa Auta girki ma kuwa? tace banyi ba muna ta cuku cikun haihuwa,Mami tace to tafi kitchen ki Dora girki ba iya na Auta ba kowa da kowa,Hamra gobe zata dawo daga gidan su Aunty Rukayya a Katsina ta dinga tayaki aikin,tace to Mami ta wuce,Mami ta shiga da jariri ta iske Nawwar a zaune nace ai har naji sauki da nayi gashin nan,wani karfi naji,Mami tazo ta Miko min jaririn na karba tace bashi nono ya sha yunwa yake ji,Miracle na wani jawo bargo na lulluba wai a ciki zata bashi kar a kalle mata Nono,Mami tace a haka ake bawa jaririn nono a kwance cikin bargo baza ki fito ba,na mike zaune na jawo mayafi me kauri na lubbe nononta da jaririn,Mami tace hmm ta juya ta fita,tana fita nace sa key a kofar Baby, Nawwar ya Saka key kuwa ta bude nononta da jaririn.

Mami suna Palo da baki Auta ya fito fuuuuuu kamar zai tashi sama ya fice,Mami ta kalle shi kawai,da Nawwar suka hadu a hanya ya wuce shi rai a bace,Nawwar hannunsa ya rike ya juyo da sauri,yace Auta lafiya ne wai? Auta kamar zaiyi kuka yace wannan yarinyar ce Yaya can you imagine tana da aurena tana sawa wani my love a wayarta mahaukaciyar Ina ce ita,Nawwar yace Baso ne fa,Bason banza Bason wofi ni wlh inda kasan mutuwata haka na tsani Baso,Nawwar yayi dariya yace Soyayya ta kama Auta fa, Auta in love,Auta yace Allah ya kiyaye na so wannan yarinyar ko zan fara sonta sai na roki Allah ya yaye min wannan wacce irin jarfa ce, Nawwar yace calm down su fa mata ba a musu haka ba da fada ake samun soyayyar mace ba Auta,wannan Kai ka dakkowa kanka tunda kasan tana son wani,wlh tayi kokari ma yarinyar nan ka duba horon da aka mata ko Yan aikin gidan nan basu aiki haka,ta tura gate ta karfi ta zama me gadi,aka bata duk wani aiki na gidan nan,aka canja mata abubuwa da yawa na wahala Idan wata fitsararriyarce zata yi wannan Kuma tasan bata sonka,Amma bata taba Raina wani naka ba ko Abu zata maka sai dai Kai da ita,Ka duba yanda bata gajiya tana girmama iyayenka da duk Wanda ya shafeka wallahi lokacin da na dakko miracle Idan itace baza tayi ba duk da tana girmama mutane amma rashin kunya ma ta Isa a kyaleta,yanzu bata yi kokari ba,sabo da iskanci abinci ma a baki ake sawa ta baka tana da kunya ba a nan ta taso ba haka ta daure take maka har kace sai ana shafa maka gashi ,Sabo da kawai kaga ta sawa Baso My love,Iyaye ma suna sawa yayansu my love,lovely Mum,wayata fa Sweetheart na sawa Mami, Auta yace ai Baso ba muharraminta bane kuma kasan sonshi take ta ya zaka ce hankalina ya kwanta,Ka fara sonta Auta itama naga Alama tama fika kamuwa,mace ce Mai rauni sai anyi hakuri shine auren ai,Yanzu ka koma ko baza ka kulata ba kawai ka koma kayi hakuri,haba Autan Mami duk mun zaci I yanzu ta samu ciki ma,me kakeyi ne wai baza kaji dadin ba,tuntuni ka dame mu aure aure kace ka balaga tuni ko ba haka ka fada mana ni da Baffa ba? Auta yace hakane ai Kuma na balagan ko ban balaga ba Kalli gemuna ya kusa fin naka ma,Nawwar yayi dariya yace to aini banga balagar ba Auta kaje ka bata Service,Auta yace Yaya wlh har tsoron yarinyar nake ji fa,ba dama nayi sukuni,Nawwar ya dinga sheka dariya yace kwailar? Yace ni naga sharrin kwaila wallahi sunfi manyan gyara Namiji, kana gani Yaya ya bigi kirjinsa ni Auta Autan Mami gyarani take tsaf,bana jin kunya da fargabar kowa amma ni yanzu Yaya bana so mace ta rabeni kar ta gani,a school ta sa min Ido ta hanani sakewa sai sawa take Ina batawa da Yan mata duk sai sharara Mari nake kawai a school fas fas, yanzu duk Mata sun kiyayeni Allah Yaya.


Yar Aikin Karuwai Book 2 Download


Download 🔥 https://shoxet.com/2y5yKe 🔥



Salma ciki ta shugo ta hada zufa ta sha shara ta shiga dakin Auta hannu ta Kai saman bed din zata gyara taji an rike mata hannu tasan Auta ne,yace jeki, ta furta nifa bance maka komai ba ka kyaleni nayi aikina,yace daga yau kin daina to shike nan? Kai ta girgiza tace kawai gwara nayi,Salma taci gaba da aikinta ba ji ba gani,ta fito ta dora girki tayi me Dadi kuwa tunda ta iya tazo ta shirya a dining.

Washe gari Babu school Auta bazai je Office ba yana gida a kwance yana zazzabin Mura,Salma kamar kullum tayi aikinta Share ko Ina na gidan ta dawo ta dauki break fast dinsa ta nufi dakinsa tana zuwa ta ganshi a kudundune cikin bargo,tace dama daga ganinka kalar cuta ne sai da nace ai Karka shiga ruwa ka shiga ai gashi nan,ta Bude bargon ta ganshi daga shi sai boxers,tsoro taji ta rufe shi da wuri ganin Antenar Auta,tace Kai wannan ta mussamman ce kaga yaro,Zarangade sunan wata ciyawa, a'a wannan yayi aurensa ya samu Industry me kyau wannan sai dai manyan mata masu Industry a baje Ina mu Ina wannen , kitchen ta Koma ta masa shayin ginger kaninfari da masoro yayi yaji tare da saka sugar ta matsa lemon tsami kadan ta hada da Zuma ta kawo masa,Mami ta iske a wajen Auta,Mami ta Kalli Salma tace wannan fa tace tea din ginger na masa ko zai samu lafiya yana magani,Mami tace an gaisheki an fara hankali ashe,dariya tayi tace Mami ai sabo da ku nake yi badan shi ba,Mami tace kuna waya da Baso kuwa? tace a'a Baso ai ya zama Mugu Ina kiransa zai bani wani aikin Allah Mami Kalli hannu na tsabar rike tsintsiya har ya canja,gidan yayi girma a tausayawa Marainiya,tayi magana tana marairaicewa,Mami tace so muke kiyi hankali ai,tace nayi Allah,Mami tayi murmushin jin Dadi tace ban yarda ba,Salma ta marairaice tace a canja min wani Dan Allah Mami Allah naci ubana yanzu,Mami tace to bari a Kira Baso a ji,Salma ta zaro Ido tace shike nan na shiga uku,Mami ta sake Kiran Baso bayan sun gaisa Mami tace Salma ta gaji fa ta nutsu yanzu,Baso yace da saura ku Daina tausayinta mage ce me kwanciyar daukan rai,Mami tace a'a na canja mata ta Daina komai yanzu zata dinga yin aikin Auta kawai,Baso yace a Kara mata da goge windows na gidan duka,Mami tayi dariyar muguntar Baso,ta mikawa Salma waya,yace kina jina? tace ae yace goge windows duka na gidan,Salma ta hango Uban windunan tace Dan Allah a Maida min sharata,dawo sharar Yaya,Baso sai da yayi dariya yace to yanzu dai zan Miki sassauci yace kinga Mami Idan kika sake tayi girki da kanta ta bada wanki wani waje da shi Kansa Auta to wlh sai na kusa halaka ki,Kuma yanzu a dakinsa Zaki dinga kwana Idan naji baki je ba sai na zo garin,tace to,yace saura ki masa rashin kunya Dan ubanki,Salma tace indai wannan ne ai da sauki zanyi,yace yawwa sannan ke Zaki dinga shirya shi kullum kaya Idan zai Saka sai kin Taya shi Idan ya fada min baki yi wayyoooo Salma kin gama yawo Idan nazo,Salma Kam ita an rage mata wahala murna take tace to,yace Banda fadar sunansa gatsal,tace ai bana fada ka tambaya kaji ban taba fada ba,yace yawwa Idan kinyi abinda nace to Baso yana kaunarki,Salma farin ciki ya kamata Baso yana sonta sai washe baki take yi.

Hannaye yasa a mazaunanta ba inda ta bige ba can tudun mazaunan yace wannan ai mountain ne me zaman kansa,tace tsauni Kuma gaskiya Kai Dan duniya ne dama abinda zaka min kenan haka ake gyara targaden? ta kifa cikinta ta nuna masa daidai kugu ba mazaunai ba tace nan ne fa,Auta yaki tafiya yace ai a faro shi tun daga tushensa harda tofa mata Addua tup tup yana lagudewa yarinya mazaunai,dariya ta fara tace wlh kamar kana min cakulkuli wannan ai ba haka ake yi ba,Auta yace ke Addua ta karye ba a magana Idan ana yi ni sai an dawo farko,ni nawa lakanin haka yake ba a magana kiyi shuru tam,sai da ya lagwigwite mata mazaunai yace yarinya dake sai abubuwa haka tashi saura na tsaye, tace har na tsaye Kuma,yace ke Zaki koya min aikina ko me zan fadawa Baso,Salma tace bazan iya tashi ba da zafi ka daga ni ,Auta ya riketa ta mike tana dingishi,.

Cele suna zaune a Palo ita da kaka tana duba yanda ake aikin hajji ingantacciya a cikin wayarta suna karantawa tana koyawa kaka,Kaka yace yanzu dawafin bankwana bazan juya na Kalli ka'abah ba kallon karshe Idan zamu tafi? Cele tace babu kyau Idan akaje dawafin ban kwana ba a juyawa a Kalli ka'abah kana gamawa fita zaka yi ba juyowa fahimtun? Kaka yace Na'am.

Bayan aikin hajji Yazo su Cele aka dauki niyya suka harami suka fita,su Mairo ma duk sun fita aikin hajji,Ahsan ma yana ciki da shi ake aikin hajji bana sabo da Cele,motar da zasu tafi filin Arfa shi yasa karama aka dauke su Basu sani ba,haka suka yi aikin hajji ingantacciya cikin kwana uku kaka yayi aski Cele ta Yanke gashinta dai dai Gabar karamin yatsa sabanin su masu gashi kawai sharbe shi suke yi yanda suka ga dama,Cele anci sa'a dake aikin hajji ne bata yiwa kowa masifa ba sabo da kar ta bata aikin Hajjin ta har sai da suka gama lafiya sun gama duk wani Shirin dawowa Nigeria Cele ta fara zazzabi sosai,Hammad driver Ahsan yana ta Kira ba a daga ba ga Kaka ya tafi yiwa mutanensa Sallama Idan tafiya ta tashi kawai sai dai su wuce,Hammad jin ba a daga ba sai ya tafi gidan ya buga shuru ba a Bude ba,kofar ya Murda ya shiga ya samu Cele tana kudundune a bargo tana rawar Sanyi,dawowa yayi gida da sauri yace Ahsan na samu Cele bata da lafiya tana ta rawar Sanyi da Alama zazzabi take,Ahsan hankalinsa ya tashi ya dinga yiwa Hammad masifa Kuma sai ka taho ka kyaleta haka Idan ta samu matsala ya ja tsaki ya karbi key ya fita da sauri a mota,yana zuwa direct gidan ya shiga,ya Samu Cele ta sume ma bata hayyacinta,hankalinsa tashe ya sunkuceta sai asibiti,aka bata gado yana ta zirga zirga ya rasa inda zai sa kansa.

Cikin mutanen mu malamai ma Yan tsubbu suna tafiya saudiya takarci suna baje kolinsu na tsafe tsafe da kulunboto,suna samun mahaukatan kudi har larabawa matan aure ake kawo musu suna musu aiki suna biyansu kudi masu yawan gaske suje suna bata musu mutane takari suna koya musu yanda mace zata mallake mijinta ko tayiwa wani ko wata asiri,akwai malamai Yan tsubbu Wanda da dama an kamasu suna can suna prison wasu Kuma an kashe musu passport ba dama su koma kasarsu ko da wasa akwai Wanda Kuma ba a San da su ba suna nan sun cika gari suna tsafe tsafe a can,ko Meenal tana yiwa Larabawa mata hanyar malamai yan tsubbu ana bata kasonta tafi samun kudi ta nan ita,yau ma da wuri taje ta dauki wata balarabiya wai suna yawan fada da mijinta shine aka hadata da Meenal zata mata hanyar malamai,ai kuwa Meenal ta kaita har gaban wani marar tsoron Allah ya Dade a saudiyya yana bata musu Yan gari,suma cikinsu marasa tsoron Allah ke yarda,balarabiyar tayi godiya tace waccen aikin yayi sabo da yana bata kudi yanda ya kamata sai dai Kuma suna yawan fada haka yanzu,Malamin yace an gama yace za ayi yanka,za aje ayi wani aiki a ka'abah ya kissafa makudan kudade balarabiya ta biya harda Kari,bayan ta tafi Meenal ma Malamin ya bata kasonta sannan tace Malam Nima Ina da bukata akwai wata da na gani Ina sonta Ina so na biya butata amma Malam taurin kanta yayi ga karfi wlh ta min shegen duka naji jiki,ni kawai ta yarda Dani duk bukatata kawai ta yarda Dani,Malamin yayi dariya yace bani sunanta ita din banza,Meenal tace sunanta na gaskiya Rufaida,yace na karyar fa? Tace Cele yace tafi abinki zuwa kwana uku kawai ki fara tabata Zaki ga baza tace komai ba zata biye Miki kawai,Meenal taji Dadi ta tafi abinta. 17dc91bb1f

orange 5 1.34 download

army of darkness app download

tu mo love story 2 song download

how to download music on cloud music

ds-7204hghi-e1 firmware download