Membership Online Form Registrations
Membership Online Form Registrations
Abdullahi Abubakar Father of the Association
Naziru Zubairu Chairman
Ahmad Lawal Vice Chairman
Yahaya Iliyasu Secretary
Mansir Barau Financial Secretary
Abdullahi Abubakar Auditor
Sadiq Garba Vice Secretary
Abubakar Nura P.R.O 1
Usman Ali P.R.O 2
Every member of the group must obey the rules of the association.
Every member must attend the weekly meetings regularly.
Each member is required to pay a weekly contribution of ₦300.
All members must attend meetings on time.
Noisemaking and shouting are strictly prohibited during meetings.
A member must obtain permission from the leader before speaking during a meeting.
Any member found loitering after the meeting shall be penalized.
No member should use the association’s name for any act of misconduct or immoral behavior.
No member is allowed to withdraw from the association without a valid reason.
The association does not tolerate any form of harassment or intimidation of its members.
Any decision reached by the association during its weekly meetings becomes Law.
Any member who fails to attend three (3) meetings consecutively without excuse shall be dismissed from the association.
Any executive member who fails to attend three (3) meetings without a valid reason shall face disciplinary action.
Dolene kowanne ɗan ƙungiya ya yi biyayya ga dokokin ƙungiya.
Dolene duk ɗan ƙungiya ya halarci taro duk sati.
Wajibi ne ga duk ɗan ƙungiya ya bayar da kuɗin tallafi duk sati ₦300.
Dolene duk ɗan ƙungiya ya halarci taro akan lokaci.
Babu hayaniya ko surutu a wajen taron ƙungiya.
Dolene ɗan ƙungiya ya nemi izinin shugaba kafin yin magana yayin taro.
Idan an kama mutum yana yin taro bayan taro, za a hukunta shi.
Ba a yarda ɗan ƙungiya ya yi amfani da sunan ƙungiya wajen aikata munanan dabi’u ba.
Ba a yarda da fitar da surin ƙungiya ba.
Ƙungiya ba ta yarda da cin zarafin ɗan ƙungiya ba ta kowace hanya.
Duk abin da ƙungiya ta yanke a zamanta na sati ya zama Doka.
Duk ɗan ƙungiyar da ya kasa halartar taro sau uku ba tare da dalili ba, ya kori kansa daga ƙungiya.
Za a hukunta kowane shugaba da bai halarci taro sau uku ba tare da dalili ba.
Membership Form
Please Read the Instructions below before you fill it
Not seeing anything above? Reauthenticate