Tun a jiya Litinin ne babban sakataren kungiyar ta NATO Jens Stoltengerg yayin ganawarsa da ministan harkokin wajen Turkiya Mevlut Cavusoglu ya nemi kasar ta yi amfani da karfin ikonta wajen sasanta rikicin kasashen biyu.

Cikin kalaman Erdogan matukar ba a mayar da yankin na Karabakh inda ya ke tun asali ba sam babu batun sasantawa a rikicin ko da ya ke yanzu haka ministan harkokin wajen Kasar ya isa Azerbaijan don tattaunawa da shugaba Ilham Aliyev.


Ki Zo Mu Sasanta Mp3 Download


DOWNLOAD 🔥 https://geags.com/2yGcae 🔥



Shugaba Erdogan wanda ya ke fuskantar takun saka da takwarorinsa mambobin NATO bayan matakinsa na sayen wasu makamai daga Rasha, ya ce a ko da yaushe su na goyon bayan Azerbaijan har zuwa abin da hali zai yi game da rikicin, inda shugaba Ilham Aliyev ke cewa wajibi ne Armenia ta janye dakarun da ta girke a wajen yankin na Karabakh gab da Azeris.

Wasu majiyoyi da dama sun tabbatar wa Daily Trust cewa a ranar Litinin da ta gabata shugaban ya bayyana aniyarsa ga shugabannin biyu a zantawa mabanbanta kuma ya ba su lokaci domin su sanar da masu ruwa da tsaki manufarsa, domin tsaida matsaya game da sasantawar su . 152ee80cbc

happy birthday to my husband images download

download data manager

can you stand the rain mp3 download